Jump to content

Biyya

Daga Wiktionary

Biya About this soundBiya  shine bada kudi asai abu ko bada kudi ama wani aikin ko abiyama wata bukar ta hanyar bada kudi.[1] [2] [3]

Misalai

[gyarawa]
  • Na biya kudin zuwa makka
  • Na sai shinkafan na biya nan take

Fassara

[gyarawa]

Turanci:Payment

Manazarta

[gyarawa]