Bogi

Daga Wiktionary

Bogi kalmar nanufin marakyau duk wani abunda bayada kyau to bogi ne.

Misalai[gyarawa]

  • Wannan wayar wallahi ta bogice.
  • Munje kasuwa musaya katifa ammata bogi aka bamu.