Jump to content

Boko

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

BokoAbout this soundBoko  na nufin karatu na zamani wanda ya shafi Turanci, Lissafi da sauransu. [1]

Misalai

[gyarawa]
  • Audu yayi karatun boko matuƙa
  • Makarantun zamani suna haɗa kararun addini da boko

Manazarta

[gyarawa]
  1. Bunza, Aliyu Muhammad (2002). Rubutun Hausa : yadda yake da yadda ake yin sa. Lagos: Ibrash Islamic Publications Centre. ISBN 978-2821-40-3. OCLC 62456570.