Jump to content

Borkono

Daga Wiktionary
Borkono

Borkono nau'in kayan amfanin gona ne wanda ake shukawa domin yin amfani da shi a wajen dafa abinci.[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Danbu yaji ƙuli da borkono.
  • Ina aon shinkafa da borkono.
  • Borkonon tsohuwa
  • Barkon akwai shi da yaji.

Manazarta

[gyarawa]