Jump to content

Bororo

Daga Wiktionary
Bororo saboda ƙuna

Bororo About this soundBororo  Ruwa da ke taruwa akan fata sanadiyyar gogewa ƙuna ko wani hatsari. [1] [2]

Misalai

[gyarawa]
  • Ta datse hannu a ƙofa yayi bororo.
  • Yaro ya ƙona hannu yayi bororo.

Manazarta

[gyarawa]
  1. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,27
  2. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,17