Bude

Daga Wiktionary

Buɗe tana nufin a cire ko a gusar da murfi. Kalmar tana nufin Open da yaren turanci. Kalma mai makusancin ma'ana da bude itace janye ko cire.

Misalai[gyarawa]

  • Audu ya Bude sabon shagon
  • An Bude shagon barasa a saudiya