Budu-budu
Appearance
Buɗu-buɗu dai ta kasance wata kalmace wadda take nufin ƙura ko kuma ace sanyi.[1] [2] [3]
Misali
[gyarawa]- Gaskiya kullun naje wajen aiki sai nayi buɗu-ɓudu
- Bazan iya zuwa ko ina ba yanzu dan duk nayi buɗu-ɓudu da ƙura
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Neil Skinner,2007:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,39
- ↑ Roxana Ma Newman,2012:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,40
- ↑ Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,41