Jump to content

Bugu

Daga Wiktionary

Bugu na nufin dukan ko mangari ko mazga

Misalai

[gyarawa]
  • Bugu daya yayi mai ya suma.
  • Manomi na bugun jaki.
  • Malamin mu yayi duka