Jump to content

Buhu

Daga Wiktionary
Buhu a zahiri

Buhu abun sanya kaya Ko Wani abu mai karfi da ake zuba kaya a ciki ko ajiya kamar su hatsi da sauransu.[1]

Suna jam'i. Buhuna

Misalai

[gyarawa]
  • Buhun taki
  • Manomi ya zuba gero a cikin buhu
  • Bala ya zuba attarugu a cikin buhu

Karin Magana

[gyarawa]
  • Buhun barkono kafi ƙarfin mai shiƙa

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P152,