Jump to content

Bukata

Daga Wiktionary

Buƙata So ko ra'ayin wani abu, ko kuma abunda ake nema kafin abama mutum abinda ya nema.

Misalai

[gyarawa]
  1. Ina da buƙatan naira ɗari in yima 'yata aure.
  2. Buƙata ta kama ni.
  3. Abinda ake buƙata kenan.

Manazarta

[gyarawa]