Jump to content

Bulala

Daga Wiktionary

Bulala About this soundBulala  Wani abun duka ne wanda iyaye su ke tanada sabida yaran su koda sunyi musu wani laifi ko kuma makaranta in sunyi laifi malamai su hukuntar dasu.[1] [2]

Suna

jam'i.Bulalai

Misalai[gyarawa]

  • Bulalar zana
  • Ɗan doka ya riƙe bulala

Manazarta[gyarawa]

  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,22
  2. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,36