Bullo

Daga Wiktionary

Ɓullo About this soundƁullo  Kalamar na nufin bayyanan abu. [1]

Misalai[gyarawa]

  • Rana ta ɓullo
  • Ya ɓullo daga gabas

Fassara[gyarawa]

  • Turanci: Appear

Manazarta[gyarawa]