Jump to content

Bundun-bundun

Daga Wiktionary

Bundun-bundun About this soundBundun-bundun  na nufin mutum ya shiga rudani ya ringa abu a rude[1] [2] [3]

Misalai

[gyarawa]
  • Lado yazo cikin mutane sai bundun-bundun yake

Manazarta

[gyarawa]