Bunsuru
Appearance
Bunsuru Samfuri:errorSamfuri:Category handler da Turanci (he-goat), ma'ana namijin akuya. Wani dabba ne daga cikin dabbobin gida ana kiransa dan akuya.[1] [2]
Misalai
[gyarawa]- Zanyi layya da bunsuru shekaran nan
- Bunsuru mai wari ya gitta
Karin Magana
[gyarawa]- Neman mata kaman bunsuru
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,74
- ↑ Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp.74. ISBN 9789781601157.