Jump to content

Burabusko

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Bayani

[gyarawa]

burabusko wani irin abincine wanda ake yi da tsaki, anayin shine kamar tuwo amma bekai tuwo hadewaba. Ana kiranshi: Biski ko tuwon tsaki

MISALI

[gyarawa]
  • Zan siyo burabusko da daddare .
  • Fati iya burabusko