Jump to content

Burge

Daga Wiktionary

Burge About this soundBurge  na nufin abu ya dauki hankalin mutum ko yaba mutum sha'awa [1] [2] [3]

Misalai[gyarawa]

  • Yan wasan kwallon kafa ta Madrid suna Burge mutane.

Manazarta[gyarawa]