Jump to content

Burmawa

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Bayani

[gyarawa]

burmawa ko ɓurmawa

  1. nanufin afkawa cikin wani wuri wanda yake arufe, ko suka da wuƙa.
  2. fasa wani guri musamman aƙasa lamar shadda gada.

Misali

[gyarawa]
  • Gadan layin tsakiya ta ƙara Burmawa
  • sun Burmawa ado wuƙa