Buta

Daga Wiktionary
Butan karfe

Buta About this soundButa  babban gora na duma kuma yana cikin nau’in kayan kidan hausawa da ake fafe bakinsa a masa akayan a wuya ya ɗaura bisa kasa mai laushi ana bugashi yana bada amo. Hausawa kuma kanyi amfani da buta ne wajen kidan malamai sannan akanyi amfani dashi wajen tashe ko bikin suna ko aure. [1]

Turanci[gyarawa]

(Noun) Kettle

Manazarta[gyarawa]

  1. Anyebe, Adam A. (2016). Development administration : a perspective on the challenge in Nigeria (First edition ed.). [Zaria, Nigeria]. ISBN 978-978-48643-6-7. OCLC 978351682.