Buzu

Daga Wiktionary

Buzu dai wani nau'in shimfiɗa ne wanda ake yinsa da fatar dabbobi wanda majema ne suke jeme fata ta rago, tinkiya ko akuya har ta koma buzu.

Misalai[gyarawa]

  • An canja buzun masallacin kusa damu

Buzu a ma'ana ta biyu, wani suna me da ake kiran wadansu Nijarawa da shi.