Jump to content

Cabalbali

Daga Wiktionary
Bakin cabalbali

CaɓalbaliAbout this soundCabalbali  wurin da ya jagwalgwale da ruwa haɗe da turɓaya ko taɓo ko dai wata ƙazanta.[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Bazan iya yawo ba cikin caɓalbali.

Manazarta

[gyarawa]