Cabi

Daga Wiktionary
Bakin cabi

Caɓi About this soundCabi  wurin da ya jagwalgwale da ruwa haɗe da turɓaya ko taɓo ko dai wata ƙazanta.[1]

Misalai[gyarawa]

  • Wayana ta fadi a ciki caɓi

Manazarta[gyarawa]