Jump to content

Cafka

Daga Wiktionary

Cafka About this soundCafka  shine kama wani abu da aka jefo.[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Lado ya iya wasan kwallon hannu, yafi kowa saurin cafkan kwallon.

Manazarta

[gyarawa]