Jump to content

Caje

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Bayani

[gyarawa]

Caje yana nufin bicikan jikin ɗan adam kayaɓoye wani abunda ake nema. [1] [2]

Misali

[gyarawa]
  • Ku caje shi dakyau shiya ɗaukam muku abun.

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,93
  2. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,141