Cakuɗuwa

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

Bayani[gyarawa]

Cakuɗuwa Gaurayewan abubuwa da dama awaje ɗaya.

Misalai[gyarawa]

  • Gamata da maza dukka an gaurayu awajeɗaya
  • Wa'annan mutanan sunhaɗa attarugu da albasa da tattasai aguɗaya.