Jump to content

Cakwalkwali

Daga Wiktionary
Keke ya fada chikin

CakwalkwaliAbout this soundCakwalkwali  wurin da ya jagwalgwale da ruwa haɗe da turɓaya.[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Anyi ruwa garin duk ya cakwalkwale

Manazarta

[gyarawa]