Jump to content

Cancanci

Daga Wiktionary

Cancanci About this soundCancanci  na nufin wani daya kamaci mutum[1] [2] [3]

Misalai

[gyarawa]
  • Audu ya Cancanci hukuncin da aka mai
  • Dayawan mutane na fadin cewa gwamnatin Goodluck ta cancaci ayaba mata

Manazarta

[gyarawa]