Canzawa
Appearance
Masauki Masauki (help·info) na nufin waje da ake saukar mutane kamar baki haka.[1][2][3]
Misalai
[gyarawa]- A Taron daza ai Audu ne me masaukin baki.
- Mutane na yawan korafi akan masauki duk sanda suka kai ziyara kauye.
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Neil Skinner,2007:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,83
- ↑ Roxana Ma Newman,2012:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,79
- ↑ Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,81