Jump to content

Carko-carko

Daga Wiktionary
Mutane sunyi carko carko

Carko-carko About this soundCarko-carko  shine taron mutane a waje daya.[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Mutane sunyi Carko-carko a gidan kallon kwallo

Manazarta

[gyarawa]