Jump to content

Caza

Daga Wiktionary

Caza About this soundCaza  wani abune da ake amfani dashi wajen yin cajin waya, computer dadai sauran Kayan wuta[1] [2] [3]

Misalai

[gyarawa]
  • Audu yasiyo cazar laptop

Manazarta

[gyarawa]