Jump to content

Ceɗiya

Daga Wiktionary
Bishiyar cediya kusa da bango

Ceɗiya itace bishiyar da take Goron biri, ana yawan sukatane domin samun inuwa mai sanyi da yalwa.[1]

Misali

[gyarawa]
  • Zanje insha inuwar ceɗiya
  • Tsohuwar bishir a gonar Audu

Manazarta

[gyarawa]