Jump to content

Ceba

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Bayani

[gyarawa]

ceba Ƙarfe ne mai ɗauke da zobban (jami'in zobe nasakawa ahannu) ƙarfe, wanda ake kafa shi a bakin gangar noma.

Misali

[gyarawa]
  • Cebata ta zube deren jiya.
  • Wallahi ado ya siyo ceba dasu.