Jump to content

Cebur

Daga Wiktionary
Cebur acikin siminti

Cebur wani abu ne wanda maƙera ke samar da shi domin aiki, ƙasanshi ƙarfe ne kuma yana da faɗi, saman nashi kuma ƙotace ta icce.Ana amfani dashi wajen ɗiban kasa ko aikin ginin siminti. [1] [2]

Suna jam'i. Cebura

Misalai

[gyarawa]
  • Ya ɗiɓo yashi da cebur.
  • Yi amfani da cebur ka kwashe gawayin nan.

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,171
  2. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,258