Chakwaikwaiwa
Appearance
Chakwaikwaiwa Chakwaikwaiwa (help·info) Chakwaikwaiwa na nufin mutun mai yawan magana akan al'amari ko batu mara amfani. [1]
Misalai
[gyarawa]- Ta cika chakwaikwaiwa akan tafiye tafiye
- Tsohon ya cika chakwaikwaiwa.
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,41