Choci

Daga Wiktionary

Choci waje da kiristoci ke gudanar da addinin su bautan uban gijin su kuma suna gudanar da daurin aure kaman yanda musulmai ke gudanar da nasu a masallaci. [1] [2]

Suna jam'i. Chocina

Misalai[gyarawa]

  • Chocin katolika na ingila
  • Pasto yayi wa'azi a choci

Manazarta[gyarawa]

  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,28
  2. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,42