Cibiya

Daga Wiktionary
Jump to navigation Jump to search
Cibiyar wani mutum

Hausa[gyarawa]

Cibiya About this soundCibiya  wani rami ne dake tsakiyar cikin mutum.[1]

Suna jam'i.Cibiyoyi

Misalai[gyarawa]

  • An yankewa jariri cibiya

Manazarta[gyarawa]

  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,113