Cikamako
Appearance
Cikamako Cikamako (help·info) Cikamako na nufin ƙari akan duk wani abu da ke ƙara masa armashi ko cikansa da kuma ƙarin kyawun abun.[1] [2]
Misalai
[gyarawa]- Musa ya iso shine cikamako da baƙi a taron.
- Siminti ne cikamakon kayan ginin.
Fassara
[gyarawa]- Turanci (English): Complement
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,48
- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,33