Cikani

Daga Wiktionary

Cikani About this soundCikani  wani karamar wukace da kauraye ke sokewa a kugu.[1]

Misalai[gyarawa]

  • Lado ya sari Audu da cikani

Manazarta[gyarawa]