Jump to content

Cima-zaune

Daga Wiktionary

Cima-zaune About this soundCima-zaune  na nufin yaro karami wanda be Kai ka nemi kudi ba[1] [2] [3]

Misalai

[gyarawa]
  • Maryama mijinta ya rasu ya barta da cima-zaune guda biyu

Manazarta

[gyarawa]