Jump to content

Cin-rai

Daga Wiktionary

Cin-rai About this soundCin-rai  Duk abinda ke da gundura da ƙosawa wajen aikata shi. [1]

Misalai

[gyarawa]
  • Akwai cin-rai bin wannan hanyar
  • Aikin jera bulo da cin-rai

Fassara

[gyarawa]
  • Turanci: Monotonous

Manazarta

[gyarawa]
  1. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,185