Jump to content

Ciniki

Daga Wiktionary

Ciniki na nufin sasantawa tsakanin Mai siya da Kuma Mai siyarwa.[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Mungama cinikin rigar tunjiya.

FASSARA Ciniki (bargain).

Manazarta

[gyarawa]