Cinnaka
Appearance
Cinnaka Cinnaka (help·info) Wani ƙaramin ƙwaro ne Baƙi Kamar tururuwa yana cizo Kuma cizonsa da zafi sosai.[1]
Misali
[gyarawa]- Cinnaka ya cijeni a hannu.
- Cinnaka dangin kwari.
Karin Magana
[gyarawa]- Cinnaka bakasan na gida ba.
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,7