Cinya

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

Suna[gyarawa]

Cinya About this soundCinya  Wani bangarene daga jikin ɗan adam ana kiranta a kalmar hausa cinya.

Fassara[gyarawa]

jam'i[gyarawa]

Cinyoyi

  1. Turanci:thigh
  2. Larabci: Al-fakiz

Manazarta[gyarawa]

[1]

  1. HAUSA DICTIONARY KOYON TURANCI KO LARABCI CIKIN WATA BIYU, WALLAFAWA:MUHAMMAD SANI ALIYU, ISBN:978-978-56285-9-3