Jump to content

Cizga

Daga Wiktionary

Cizga Yana nufin jan abu ta hanyar amfani da ƙarfi Ko zaɓen abu daga masu yawa. [1] [2]

Misalai

[gyarawa]
  • Cizga igiyan shanyar

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,
  2. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,202