Jump to content

Cocila

Daga Wiktionary

Cocila Wata na urace mai bada haske sosai ana amfani da ita idan ba wuta.

Misali

[gyarawa]
  • Anɗauke wuta ɗaukomin cocila in haska bayinnan.