Cuta

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

Asalin Kalma[gyarawa]

Watakila kalman cuta ta samo asali ne daga kalman hausa cutarwa

Furuci[gyarawa]

Suna (n)[gyarawa]

Kalmar cuta na nufin duk wani abu da ke iya kawo cikas ga lafiya ko jindadin dan-adam ko kuma wata dabba.[1]

Fassara[gyarawa]

  • Turanci (English): sickness, illness
  • Larabci (Arabic): almarad - المرض
  • Faransanci (French): maladie

Manazarta[gyarawa]

  1. Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. p. 143. ISBN 9789781601157.