Da'awa

Daga Wiktionary

Da'awaAbout this soundfuruci  nanufin kiran jama'a zuwa wani abu mekyau ko marakyau. [1] [2]

Misali[gyarawa]

  • Jama'a sunshiga daji domin kira akan inganta rayuwar ɗan adam.

Manazarta[gyarawa]

  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,,133
  2. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,209