Jump to content

Daɗi

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Bayani

[gyarawa]

Daɗi shine abinda yake faranta ran mutum.

Misali

[gyarawa]
  • In Jin daɗin matsayin da nike
  • Daɗi yau nikeji.

Fassara

[gyarawa]
  • Turanci: Happy
  • Larabci: فرح