Jump to content

Dabara

Daga Wiktionary

Dabara About this soundDabara  Yin abu da azanci ko nuna wayo.[1] [2]

Misalai

[gyarawa]
  • Hawa bishiya sai da dabara

Karin Magana

[gyarawa]
  • Dabara ta rage ga mai shiga rijiya
  • Idan Allah ya ƙaddara abu ba tsumi ba dabara

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,129
  2. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,204