Jump to content

Dabbaka

Daga Wiktionary

Dabbaka About this soundDabbaka  na nufin habaka ko bunkasa wani abu[1] [2] [3]

Misalia

[gyarawa]
  • Yan unguwa sunyi hadin gwiwa domin Dabbaka ginin masallaci

Manazarta

[gyarawa]