Dabe

Daga Wiktionary

Daɓe Abune da akeyi a ɗaki ko zaure da sauransu akwai daɓen kasa Dana siminti.

misali[gyarawa]

Ammana daɓe a gaban gida munsamu wajan zama muyi hira.